How to cure black magic from reputable scholars both in Hausa and English language compiled by Open Diaries.

Reading Qur’aan and known supplications expressing seeking refuge, the most important and effective of which is sura 113 and 114, Al-Falaq and Al-Naas, which were used to cure the Prophet himself. Surah 112, Al-Ikhlaas, is recommended along with them, as well as the opening chapter of the Qur’aan, Al-Fatihah.

1-Yadda ake war-ware sihiri -Daga Babban Malami Dr. Mallam Isa Ali Pantami.

1) A samu ruwa mai tsafta, ganyen magarya koraye masu kyau guda bakwai (idan an samu busassu sunfi), sai a nika a zuba cikin ruwan.

2) Sai a karanta suratul fatiha a cikin sa, kuma a dinga yi nunfashi yana shiga cikin ruwan.

3) Sai a karanta Ayatul Kursiyyu (aya ta 255 na cikin suratul Baqara). 4) Sai a karanta Suratul A’araf daga kan aya ta 106 zuwa kan aya ta 122.

5) Sai a karanta Suratul Yunus daga kan aya ta 79 zuwa kan aya ta 82.

6) Suratul Kafirun kafa daya

7) Falaki da Nasi kafa uku- uku.

8) Sai a karanta wannan addu’a
“Allahumma rabban-nas az’hibil ba’as ashfi wa antash-shafi la shifa’a illa shifa’uk shifa’un la yugadiru sakaman” kafa uku.

9) Sannan za’a iya karawa da wannan addu’a “Bismillahi urkika min kulli shai’in yu’uziyka wa min sharri kulli nafsin Allahu yashfiyka, bismillahi urkika” kafa uku

10) Insha Allahu ta’ala idan aka karanta wadannan, kuma mutum ya dinga sha so biyu a rana safiya da yamma, ya kuma dinga wanka dashi a waje mai tsarki, ko kuma ya samu tawul ya jika da ruwan ya dinga gogawa a jikin sa, Insha Allah nan da sati guda kowani irin sihiri ne Allah (S.W.T) zai karya shi.

Basai mutum yaje wajen boka an danfare shi ba.
Kamar yadda Malam yake fadi basai an maka/ miki sihiri ba, mutum zai iya yi domin tsima jikin sa daga shairin masharranta.

 

2-Seven lotus-tree leaves

seven lotus-tree leaves
Reading Qur’aan and known supplications expressing seeking refuge, the most important and effective of which is sura 113 and 114, Al-Falaq and Al-Naas, which were used to cure the Prophet himself. Surah 112, Al-Ikhlaas, is recommended along with them, as well as the opening chapter of the Qur’aan, Al-Fatihah. To cure black magic some have successfully used seven lotus-tree leaves. The leaves should be crushed, then mixed them with water enough for taking a bath. The following verses from the Qur’aan are then recited: verse Al-Kursi (2:255), surah Al-Kafiroon (109), surah 112, 113, 114; the verses which mention magic, which are: in surah Al-Baqarah (2:102), Al-A’raaf (7:117-119), Yunus (10:79-82), and Taha (20:65-69). The possessed person drinks some of the water, and the rest is used to give him a bath. 1. Soorat al-Faatihah
2. Aayat al-Kursiy from Soorat al-Baqarah,
3. The verses from Soorat al-A’raaf, [al-A’raaf 7:106-122]
4. The verses from Soorat Yoonus, (Yoonus 10:79-82)
5. The verses from Soorat Ta-Ha, [Ta-Ha 20:65-69]
6. Soorat al-Kaafiroon
7. Soorat al-Ikhlaas and al-Mi’wadhatayn (i.e., Soorat al-Falaq and
Soorat al-Naas) – to be recited three times.
8. Reciting some of the du’aa’s prescribed in sharee’ah

Then also she should get original black seed powder and burn it like incense in her house
Then use black seed oil as her body lotion or cream in shaa Allah. Then recite Adhkar morning and evening.

2-MAGANIN KOWACCE IRIN CUTA DA IZININ ALLAH

‘Yar uwa ta Musulma, Dukkan abinda ya samu bawa, to jarrabawa ce daga Ubangijinsa. kuma akwai falala mai girma wacce bayin Allah suke samu idan sunyi hakuri bisa duk irin jarrabawar da ta samesu.

Kiyi hakuri ki dage da addu’a irin ta Annabi Ayyub (as) “RABBI INNEE MASSANIYADH DHURRU WA ANTA ARHAMUR RAHIMEEN”. duk lokacin da kikayi sujjada acikin sallarki.

Sannan ki samu Man Zaitun mai kyau (Extra Virgin Olive oil) tare man Habbatus Sauda ‘Dan Misra ko kuma na kampanin Hemani. ki hadasu waje guda ki tofa wadannan addu’o’in acikinsa sannan ki rika shafawa kuma kina sha:

1. FATIHA 7
2. AYATUL KURSIYYI 33
3. LA ILAHA ILLA ANTA SUBHANAKA INNEE KUNTU MINAZ ZALIMEEN 11.
4. INNE MASSANIYADH DHURRU WA ANTA ARHAMUR RAHIMEEN 41.
5. QUL HUWALLAHU 33.
6. SURATUL FALAQ DA SURATUN NAAS 33.
7. ALLAHUMMA RABBAN NAAS AZHIBIL BA’AS WASHFI ANTASH SHAAFEE, LA SHIFA’A ILLA SHIFA’UKA. SHIFA’AN LAA YUGHADHIRU SAQMAN (kafa 3).

8. AS’ALUL LAHAL AZEEM RABBAL ARSHIL AZEEM AN YASHFIYANEE (kafa 7).
9. Salatun Nabiyyi (saww) kafa 10.
10. Ayatush shifa’i kafa 7.

Ki tofa aciki sannan ki rabashi gida biyu, ki rika shan rabi. rabi kuma kina shafawa ajikinki. Shi wanda zaki sha din, zaki iya hadawa da zuma kina sha.

Kuma zaki iya tofawa acikin ruwan zamzam ko ordinary water ki mayar dashi shine ruwan shanki ko yaushe.

INSHA ALLAHU ko ma wacce irin chuta ce ajikin mutum yake fama da ita, in dai yayi amfani da wannan addu’o’in da aka tofa, to zai samu lafiya da izinin Allah. mutukar dai yayi imani da Allah da Manzonsa, kuma ya yarda cewa Alqur’ani yana magani..

ZAUREN FIQHU yayi izini ga dukkan wanda yaga wannan post din yayi sharing zuwa ga ‘yan uwa Musulmai domin su amfana. Idan kana da halin bugawa ka rarraba, to Allah zai baka ladan abun bisa gwargwadon kyawun niyyarka.

Don Qarin bayani a tuntubemu akan lambarmu 07064213990 08163621213

Hadiyyah ce ta Musamman zuwa ga ‘Yan uwa Mata masu fama da matsalolin Sihiri ko shafar Aljanu ko Ciwukan Zamani. Allah yasa mu dace baki daya.

3-Look for ajwa dates and eat 7 early in the morning before eating anything. Drink a lot of zam zam and don’t forget morning and evening azkar and constant recitation of the quran

4-AYATUSH~SHIFAA
Surorin Qur’ani, guda shida dake karya sihir ko asiri.

1.Suratul Tauba:ayata 14.
2. Suratul Yunus ayata 57.
3.Suratul Nahli:ayata 69.
4.Suratul Isra,i:ayata 82.
5.Suratul Shu,ara:ayata 78~82.
6.Suratul Fuslilat:ayata 44
Fatiha
Ayatul kursiyu
Amanar rasu
First 4 ayat na baqara
Gayan magarya 7
Se a karanta a Sha a shafa ajiki

5-MAGANIN KOWACCE IRIN CUTA DA IZININ ALLAH

‘Yar uwa ta Musulma, Dukkan abinda ya samu bawa, to jarrabawa ce daga Ubangijinsa. kuma akwai falala mai girma wacce bayin Allah suke samu idan sunyi hakuri bisa duk irin jarrabawar da ta samesu.

Kiyi hakuri ki dage da addu’a irin ta Annabi Ayyub (as) “RABBI INNEE MASSANIYADH DHURRU WA ANTA ARHAMUR RAHIMEEN”. duk lokacin da kikayi sujjada acikin sallarki.

Sannan ki samu Man Zaitun mai kyau (Extra Virgin Olive oil) tare man Habbatus Sauda ‘Dan Misra ko kuma na kampanin Hemani. ki hadasu waje guda ki tofa wadannan addu’o’in acikinsa sannan ki rika shafawa kuma kina sha:

1. FATIHA 7
2. AYATUL KURSIYYI 33
3. LA ILAHA ILLA ANTA SUBHANAKA INNEE KUNTU MINAZ ZALIMEEN 11.
4. INNE MASSANIYADH DHURRU WA ANTA ARHAMUR RAHIMEEN 41.
5. QUL HUWALLAHU 33.
6. SURATUL FALAQ DA SURATUN NAAS 33.
7. ALLAHUMMA RABBAN NAAS AZHIBIL BA’AS WASHFI ANTASH SHAAFEE, LA SHIFA’A ILLA SHIFA’UKA. SHIFA’AN LAA YUGHADHIRU SAQMAN (kafa 3).

8. AS’ALUL LAHAL AZEEM RABBAL ARSHIL AZEEM AN YASHFIYANEE (kafa 7).
9. Salatun Nabiyyi (saww) kafa 10.
10. Ayatush shifa’i kafa 7.

Ki tofa aciki sannan ki rabashi gida biyu, ki rika shan rabi. rabi kuma kina shafawa ajikinki. Shi wanda zaki sha din, zaki iya hadawa da zuma kina sha.

Kuma zaki iya tofawa acikin ruwan zamzam ko ordinary water ki mayar dashi shine ruwan shanki ko yaushe.

INSHA ALLAHU ko ma wacce irin chuta ce ajikin mutum yake fama da ita, in dai yayi amfani da wannan addu’o’in da aka tofa, to zai samu lafiya da izinin Allah. mutukar dai yayi imani da Allah da Manzonsa, kuma ya yarda cewa Alqur’ani yana magani..

Hadiyyah ce ta Musamman zuwa ga ‘Yan uwa Mata masu fama da matsalolin Sihiri ko shafar Aljanu ko Ciwukan Zamani. Allah yasa mu dace baki daya.

6-YADDA AKE KARYA SIHIRIN JINYA :

Ka nemi Man Zaitun Mai kyau. Ka juye cikin kofi sannan ka tsoma babban yatsanka cikinsa. Ka kusanto dashi daf da bakinka sannan ka karanta wadannan ayoyin :

– Fatiha 3.
– Ayatu Ibtalis Sihr.
– Ayatush Shafa’i.
– Suratul Muminoon daga farkonta zuwa Fatabarakal Lahu Ahsanul Khaliqeen.
– Suratul Mulk ayoyi 10 na farkonta.
– Ayatul Makri (dukkansu).
– Ayatut Ta’azeeb.

Sai kuma Salati ga Shugaban Halitta sallal Lahu alaihi wa aalihi wa sallam.

Idan ka kammala sai ka rika shan cokali biyu safe da yamma. Sannan ka rika shafawa duk jikinka kullum kafin ka kwanta barci da kuma duk sanda kayi wanka.

Sannan ka samo ganyen magarya din kamar guda bakwai, ka dakasu akan dutse sannan ka zubasu cikin ruwa cikin Bokiti. Ka tsoma babban yatsanka ka karanta wadancan ayoyin da na fa’da a baya.

Zaka ci gaba da amfani da wadannan fa’idodin ne har tsawon kwanaki hamsin tare da yawan sauraron karatun Alqur’ani.

Ka yawaita Sadaqah, Nafilfilin dare da rana, Azumin Tadawwu’i da kuma Karatun Alqur’ani da Zikirin Allah ko yaushe.

In sha Allahu zaka samu waraka daga Allah. Kuma shaitanun dake jikinka zasu fita ko su Qone su Mutu. In sha Allahu.

Allah shi baka lafiya. Mu kuma ya kiyayemu daga dukkan sharri da Musibah ta duniya da lahira ameeen.

WALLAHU A’ALAM.

DAGA ZAUREN FIQHU (07-06-2017 12-09-1438).

7-Six Quranic verses that could break curse. We can use these 6 verses to cure our illness insha Allah such as

1. Those illness that prove stubborn after visiting hospital
2. Unstoppable stomach and different local herbs
3. Spiritual attack *Asasi* eating in dream or anything that is magic etc
4. Suratul Tauba ayatu 14
5. Surutul Yunusa ayat 57
6. Suratul Nahl ayatu 69
7. Suratul Isra ayat 82
8. Suratul Shu’rah ayat 78-82
9. Suratul Fussilat ayat 44

Following methods for weaking the jinn-shir-evil eye and strengthening/curing you body (so far)
1) Ruqyah
2) Oh Muhammad, order your Ummah with cupping (hijama).
3) “It is upon you to use ‘Al ‘Uood al Hindee’ [i.e. Qist/Costus], for indeed it contains seven cures;
4) “There comes forth from their [bees’] bellies, a drink of varying colour wherein is healing for men”
[al-Nahl 16:69]

8-Salam alaik! For duaa shifa and protection get ganyen magarya danye!!

7pcs look 4 dutsen wuta/nika grind the 7pcs with it, add in a zamzam water read Surat albaqra!! Zaa ake sha da kuma shafe jiki. Insha ALLAH zaa sami sauki.

9. Salam alaik! For duaa shifa and protection

Get ganyen magarya danye!! 7pcs look 4 dutsen wuta/nika grind the 7pcs with it, add in a zamzam water read Surat albaqra!! Zaa ake sha da kuma shafe jiki. Insha ALLAH zaa sami sauki

Recite suratul quraish 7x in water or zam zam and drink it first thing after subhi prayer for 7 days or as needed
someone gave me this it’s also for breaking sihr you are to do it while standing facing qibla. That if a person has sihr in his body he might feel light headed or dizzy or even pass out for some moments insha Allah it will break it and if a person does not have then insha Allah it will protect him

1. Ki samu bokiti mai tsafta ki cikashi da ruwa sannan ki samo ganyen magarya guda bakwai ki dandakasu da dutse ki zuba acikin ruwan, ki tsoma babban yatsan hannun damanki acikin ruwan sannan ki karanta wadannan surori da ayoyin acikinsa :

– Fatiha.
– Ayoyi hudu na farkon baqara.
– Ayatul Kursiyyi tare da ayoyi 2 na gabanta.
– ayoyi 7 na karshen baqara.
– Ayoyi 10 na farkon Aali imran.
– Ayoyi 10 na karshen suratu Ibraheem
– Suratul Hajji ayah ta 6 zuwa ta 15.
– Suratun Nuur daga farkon ta zuwa ayoyi 4.
– Suratul Qamar baki dayanta.
– Ayoyi 10 na farkon suratut Tur.
– Suratu Yaseen Baki dayanta.
– Suratul Yaqteen (Sad) ayoyi 20 na farkonta.
– Suratuz Zukhruf.
– Suratul Mulk.
– Suratul Burooj.
– suratul feel.
– Ikhlas da Falaqi da Naas.

Kina yin karatin, numfashin karatun yana sauka akan ruwan.

To wannan ruwan zaki rika shansa har makonni 5 (35 days). Kada kisha wani ruwan sai shi kadai. Idan ya kusa Qarewa sai ki sake ha’da wani. Kuma kina shafawa ajikinki kullum sau biyu (safe da yamma).

 

Pin It on Pinterest

Share This

Share this post with your friends!